An yi nasarar magance 'yan ta'adda hudu, mambobin kungiyar ta'addancin aware ta PKK/YPG a yankin da aka gudanar da Faramakin Tafkin Zaman Lafiya a Siriya.
A cikin wata sanarwa daga Ma’aikatar Tsaron Kasar Turkiyya ta fitar,
"Ba za'a taba baiwa ta'addanci da 'yan ta'adda a duk inda suke dama ba. Jaruman kwamandojinmu sun kawar da' yan ta'addar PKK 4 wadanda suka yi yunkurin kai hari a yankin Farmakin Tafkin Zaman Lafiya"