Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta sanar da cewa dakarun kasar sun horar da na Libiya akan "Ilimin yaki da ta'addanci"
Kamar yadda ma'aikatar ta sanar akan yarjejeniyar dake tsakanin kasashen biyu na bayar da horo da aikin soja ne dakarun Turkiyya ke ci gaba da hoarar da na Libiya.
A makon jiya dakarun Turkiyya sun horas da takwarorinsu na Libiya akan ilimin yaki da ta'addanci da makamantansu.