Dakarun Turkiyya na ayyukan horo a tekun Aegean

An gudanar da horo kan ayyukan ƙawance a cikin Tekun Aegean.

Ma'aikatar harkokin tsaron kasar Turkiyya ce ta sanar da cewa an gudanar da horo na kawance a tekun Aegean.

Kamar yadda ma'aikatar ta yada a shafukanta na sadar da zumunta jami'an tsaron teku da sauran rundunar ruwa son gudanar da horo da kuma bayar da ilimi akan harkokin ayyukan teku da haddin gwiwar sojojin kasa.

 


News Source:   ()