Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya tattauna da takwaransa na Azerbaijan Ceyhun Bayramov ta wayar tarho akan harin da Armeniya ta kai Ganja.
Kamar yadda kafafen difilomasiyya suka sanar Çavuşoğlu da Bayramov sun tattauna akan harin da Armeniya ta kai Ganja.
Çavuşoğlu, bayan harin ya yada a shafinsa ta Twitter da cewa Armeniya da kashe farar hula da suka hada da yara da dama a harin.
"Armeniya na ci gaba da aikata laifukan yaki ta aikata kisan farar hula. Yin shuru akan irin wannan mugunyar aikin, goyon bayan aikin ne"
Minista Çavuşoğlu, ya kara da cewa masu aikata irin wannan laifukan zasu yi jawabi, Zamu ci gaba da kasancewa tare da 'yar uwarmu Azerbaijan.