An sanar da cewa harin da kungiyar Boko Haram a yankin tafkin Chadi mutum 10 sun rasa rayukansu.
Dangane ga bayanan da suka fito daga kafafen yada labaran kasar, wani jami'in tsaron da ya nemi a sauya sunansa an kai harin bindiga a yankin tafkin Chadi.
Hukumomin sun bayyana cewa a harin mata biyu da maza takwas sun hallaka inda kuma wasu da dama suka jikkata.
Haka kuma maharan sun yi awon gaba da mutane 7 inda mamabopbin Boko Haram din suka kone kauyen tare da kwashe kayan abincin da suka tarar.