Sai dai a bin ciken da hukumar ‘yan sandan ta gabatar bata same shi da wani laifi ba, sai dai ya zuwa yanzu masu kara na cigaba da bincike.
Zargin cin zarafin abokan zaman nasa na zuwa bayan da wasu mata uku suka shigar da korafi a kansa a watan Satumba shekarar data gabata, duk da ba a tsare shi ba a kasar ta Brazil ko Ingila, kana ya musanta zargin.
A watan Satumbar da ya gabata ne wata jarida ta wallafa zargin cin zarafin da Anthony yayi abokiyar zamansa mai suna Gabriela Cavallin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI