Kungiyar kwallon kafar Beşiktaş dake kasar Turkiyya ta yada sakon nuna goyan baya ga Azerbaijan.
Kungiyar kwallon kafar ta Turkiyya ta yada a shafinta ta twitter inda take bayyana cewa,
"Muna goyon bayan kasar Azerbaijan wacce muka kasance al'umma daya, kada biyu tare da ita"
A makon jiye ne dai Armeniya ta kaiwa kasar Azerbaijan hari lamarin da ya haifar da rikici tsakanin kasashen biyu.