
An sanar da cewa farar hula biyu sun rasa rayukansu sakamakon tashoin wani bam hannu da dakarun gwamnatin Bashar Asad suka sanya a cikin wani lambun ‘ya’yan itace dake Idlib.
Mai magana da yawun kungiyar kare farar hula Firas Halife ya sanar da cewa tashin bam din hannun da dakarun Asad suka sanya a lambun ‘yan’yan itace dake Idlib ya tashi.
Halife da ya bayyana cewa farar hula biyu sun rasa rayukansu, ya kara da cewa an garzaya da wani yaro daya raunana asibiti.
News Source: ()