Armeniya ta karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Karabakh

Armeniya ta karya yarjejeniyar tsagaita wuta a Karabakh

Ma'aikatar Tsaro ta Azabaijan ta bayyana cewa, sojojin Armeniya sun karya yarjejeniyar tsagaita wuta da aka kulla.

Sanarwar Ma'aikatar ta ce, sojojin Armeniya da ke jihar Gegarkunik sun kai hari da bindiga kan cibiyoyin sojojin Armeniya da ke Kelbejer da Gedebey.

An kuma bayyana cewa, sojojin na Armeniya sun sake kai harin tsokanar fada a yankin Susha inda cibiyoyin dakarun Azabaijan suke.

Sojojin Azabaijan ba su mayar da martani ba bayan kai musu harin, an bayyana ba a samu asarar rai ko jikkata ba.


News Source:   ()