18 February, 2025
Burkina Faso, Mali da Nijar sun gabatar da tutar ƙawancensu na AES
Trump ya lafta harajin kashi 25 kan ƙarafan da ake shigarwa Amurka
Ƙasashen Masar da Jordan sun nuna fargabar ƙazancewar rikici a Gabas ta Tsakiya
'Yan sandan hana shige-da-fice a Amurka sun kaddamar da farmakin farko na korar bakin haure
Mutum 15 sun mutu a turmutsutsun da ya afku a wurin taron addinin Hindu a Indiya
Masu gabatar da kara sun gurfanar da tsohon shugaban Korita ta Kudu gaban kotu