28 December, 2024
Jamus ta shiga sabuwar shekara da batun zabe
Yawan waɗanda Isra’ila ta halaka a yankin Falasɗinu ya haura mutane dubu 45
Kotu ta daure tsohon mijin Gisele Pelicot shekaru 20 bayan samunsa da laifin fyaɗe
Shugabannin ƙasashe sun fara miƙa sakon ta'aziyar mutuwar Jimmy Carter
Hukumomi sun tabbatar da cewa guguwar Chido ta hallaka mutum 70 a Mozambique
Wani jirgin dakon kaya mallakin Rasha ya nutse a tekun Mediterranean