11 December, 2024
Rundunar Sojin Najeriya ta sake watsi da zargin kawo Sojin Faransa cikin ƙasar
Shugaban Korea ta Kudu Yoon Suk Yeol ya dau alkawalin kare kansa daga matakin tsige shi
Donald Trump ya gayyaci Mark Zuckerberg zuwa cin abincin dare a Mar-a-Lago
2024 ce shekarar da aka fi kisan jami'an agaji a bakin aiki - OCHA
ICC na bukatar goyon bayanmu game da hukuncin kama Netanyahu - G7
Ƙasashe masu tasowa sunyi turjiya kan tara dala biliyan dari 3 don yaƙi da sauyin yanayi