Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta bayyana cewa ya zama wajibi ga Armeniya da mayar da dukkanin yankunan da take mamaya ga ainihin masu su.
Ma'aikatar ta kara da cewa dakarun ķasar Azerbaijan sun jajirce inda suka nuna bajinta wajen nuna kwarjinin iya kubutar da yankunansu da aka mamaye.
Ya zama wajibi ga Armenia ta mika yankunan da take mamaya a hannun ainihin mai su kuma Turkiyya za ta ci gaba da kasancewa tare da Azerbaijan akan hakan.