Ministan man kasar Iran Bijen Namdar Zengene ya bayyana cewa kasar Iran ba zata ta ba bada wuya bori ya hau ba.
Ya bayyana hakan ne a yayinda ake rattaba hannu tsakanin Iran da kanfanin man Persian a kan bunkasa harkokin mai a yankin Yaran dake jihar Huzistan mai arzikin man fetur.
Minista Zengene,
Hakar mai a Iran ya ragu saboda takunkuman da aka kakaba mata amma Iran za ta yi abin da ya kamata domin maye gurbin gibin da aka samu.
Iran ba zata taba mika wuya ga wasu ka'idoji ba, harkokin mai da kere kere harkoki ne da ke bukatar nazari mai inganci.