'Yan bindiga sun kashe wani yaro a wani hari da suka kai a Amurka

'Yan bindiga sun kashe wani yaro a wani hari da suka kai a Amurka

An sanar da cewa a wani harin bindiga da aka kai a wata kasuwar siya da siyarwa dake jihar Alabama a kasar AMurka an kashe wani yaro dan shekara 8 da raunana wasu mutum 4.

An dai kai harin ne a kasuwar garin Hoover dake jihar Alabama.

An garzaya da mutium hudun da suka raunana.

Tuni dai jami'an 'yan sanda sun fara bincike akan lamarin.

 


News Source:   www.trt.net.tr