Ana sanya ido a rikicin dakarun gwamnati da mayakan Hafter a Libiya

Ana sanya ido a rikicin dakarun gwamnati da mayakan Hafter a Libiya

An sanar da cewa ana ci gaba da bibiyar rikicin dake tsakanin dakarun gwamnatin Libiya da mayakan Halife Hafter.

Gwamnatin Turkiyya na ci gaba da kwaso 'yan kasarta daga kasashen waje.

Duniya na ci gaba da koyi da matakan da Turkiyya ke dauka wajen yakar kwayar cutar Corona.

 


News Source:   www.trt.net.tr