An magance 'yan ta'adda hudu da aka gano a yankunan Gara da Avashin dake kasar Iraki bayan wani hari da aka kai ta sama.
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Turkiyya ce ta sanar a shafiinta ta Twitter da cewa ana cigaba da daukar matakai kwarar akan yaki da ta'addanci cike da wajen kasar.
Sabnarwar ta kara da cewa, a Arewacin Iraki a yankunan Gara da Avashin an gano wasu gungun 'yan ta'adda inda aka kai hari ta sama aka kuma yi nasarar magance hudu daga cikinsu.