An yi musayar wuta tsakanin jami'an tsaro da ýan tawayen a lndiya

An yi musayar wuta tsakanin jami'an tsaro da ýan tawayen a lndiya

An sanar da kashe ýan tawaye 4 a wata rikicin da ta barke tsakanin jami'an tsaro da ýan tawaye a yankin Jammu Kashmir dake lndiya. 

Shugaban ýan sanda Mukesh Singh ya bayyana cewa a gurin da ake bincike ne  akan wani titi dake kusa da Jammu wasu ýan tawaye suka bude wuta daga cikin wata mota.

Singh, ya tabbatar da cewa a musayar wutar da aka yi na awanni hudu an kashe ýan tawaye 4 inda kuma ýan sanda biyu suka raunana. 

 


News Source:   ()