Samamen mai taken “Liberterra sun yi shine tsakanin ranar 29 ga watan Satumba zuwa 4 ga watan Oktoba, kuma shi ne farmaki mafi girma da aka taba yi kan fataucin bil’adama da kuma safarar mutane da aka yi a duniya.
Mutanen da aka ceto sun haɗa da ƙananan yara da aka tilasta wa yin aiki a gonaki a Argentina da bakin haure a wuraren shakatawa na dare a Arewacin Macedonia da mutanen da aka tilasta musu yin bara a Iraki ko kuma yin hidima a cikin gidaje masu zaman kansu a fadin Gabas ta Tsakiya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI