An sake kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/YPG 5 a arewacin Siriya

An sake kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/YPG 5 a arewacin Siriya

An sake kassara 'yan ta'addar a ware na YPG/PKK 5 a lokacin da suka shirya kai hari a arewacin Siriya.

Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta bayyana cewa, "Dakarun Muhammadiyya ba za su taba barin 'yan ta'addar su wataya ba a arewacin Siriya."

A sakon da Ma'aikatar ta fitar ta shafinta na sada zumunta ta kara da cewa, an kassara 'yan ta'addar YPG/PKK 5 a yankin Farmakan Zaman Lafiya da 1 a yankin Garkuwar Firat a lokacin da suka shirya kai hari.

 


News Source:   ()