An sanar da kaı harın wuka a wanı tsohon ginar mujallar barkwancita Charlie Hebdo ta kasar Faransa inda aka raunana mutum hudu.
Wadanda suka kai harin sun ari na kare an kuma bayyana cewa daga cikin wadanda suka raunanan biyu na cikin mawuyacin hali.
News Source: ()