An sanar da magance 'yan ta'addan PKK biyu a yankin Zap dake Arewacin kasar Iraki.
Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta sanar da cewa an kuma bikin tunawa da mushahid Eren Bülbül da ya rasa ransa a ranar 11 ga watan Agustan shekarar 2017.
Kamar yadda ma'aikatar tsaron ta yada a shafinta ta Twitter,
"Babu wani mushahidinmu da muka bar jininsa a doron kasa, ba kuma zamu bari ba, Allah ya ji kanka Eren. Kai da dukkanin sojojinmu da suka yi shahada bamu manata daku ba. Allah ya yi muku rahama"