A farmakin kambori walkiya da ake gudanarwa a arewacin Iraki, an kashe karin wasu 'yan ta'adda 5 mambobin kungiyar ta'addancin aware ta PKK.
A cikin sakon da aka yada a shafukan sada zumunta na Ma'aikatar Tsaron Kasar Turkiyya an bayyana cewa,
"Jaruman Sojojin mu na Turkiyya na ci gaba da kai hare-hare ba kakkautawa a wuraren 'yan ta'adda. An kashe wasu' yan ta'addar PKK 5 da aka gano a yankin da ake ci hada da farmakan kambori-walkiya-tsawa a arewacin lraki "