An magance 'yan ta'adda 5 yayin da sojan Turkiyya 1 ya yi shahada a Iraki

An magance 'yan ta'adda 5 yayin da sojan Turkiyya 1 ya yi shahada a Iraki

An sanar da cewa wani sojan Turkiyya daya ya yi shahada a yayin gudanar da farmakin Kambori-Damisa da ake ci gaba da gudanarwa domin kalubalantar kungiyar ta'addar PKK a yankin Arewacin Iraki.

Kamar yadda ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta sanar a rubuce a arangama da 'yan ta'adda da sojoji uku suka raunana daya daga cikinsu da akaka kai asibiti ya yi shahada.

A arangamar an magance 'yan ta'adda biyar tare da karbe makamansu.

 


News Source:   ()