Wani dan sanda a Landan ya kama wani bakar fata tare da muzgunawa domin ya danna masa wuka a wuya a yayin kamashi akan zarginsa da ya na dauke da makami.
Jin kadan bayan bayyana faifaen bidiyon dake nuna haka an kori dan sandan daga aiki.
Mataimakin shugaban 'yan sandan Landan Steve House ya bayyana cewa,
"Bidiyon da muka gani yau a kafafen sadar da zumunta abin damuwa ne kwarai da gaske. salon da wasu ke dauaka yana bani mamaki, 'yan sanda basa koyo a yayinda ake koyar dasu"
Magajin garin Landan Sadık Han iya bayyana lamarin a matsayin abin takaici inda ya bayar da umarnin fara binciken lamarin cikin gaggagawa.