An kassara wasu 'yan ta'addar a ware na PKK/PYG 3 da suka bude wuta a yankin da aka kaddamar da Farmakan Tafkin Zaman Lafiya da ke arewacin Siriya.
Ma'aikatar Tsaro ta Turkiyya ta sanar da cewa
"An kassara 'yan ta'addar a ware na PKK/PYG 3 da suka bude wuta a yankin da aka kaddamar da Farmakan Tafkin Zaman Lafiya da ke arewacin Siriya."