A yankin Farmakan Tafkin Zaman Lafiya na Arewacin Siriya an kassara 'yan ta'addar a ware na YPG/PKK 4 a lokacin da suka yi yunkurin kai hari.
Ma'aikatar Tsaron Kasa ta Turkiyya ta bayyana cewa,
"A yankin Farmakan Tafkin Zaman Lafiya ba za mu taba bayar da dama a lalata zaman lafiya da kwanciyar hankalin da aka samu ba."
Sanarwar ta kara da cewa, dakarun Turkiyya na musamman sun kassara 'yan ta'addar a ware na YPG/PKK a lokacin da suka yi yunkurin kai hari.