Mutane 4 sun rasa rayukansu sakamakon fashewar wni bam da aka binne a gefen hanya a jihar Kandahar da ke kudancin Afganistan.
Kakakin helkwatar 'yan sandan Kandahar jamal Nasir Barikzey ya bayyana cewa, bam din da aka binne a gefen hanya a gundumar Shahweli Kot da ke Kandahar ya yi ajalin mutane 4 da suka hada da yara kanana.
An dora alhakin harin kan Taliban.
Babu wanda ya fito ya dauki alhakin kai harin.