An kaiwa tawagar dan majalisar Kabul hari a Afghanistan

An kaiwa tawagar dan majalisar Kabul hari a Afghanistan

An sanar da cewa an kaiwa tawagar wani dan majalisa a kasar Afghanistan hari da mota dauke da bama-bamai lamarin da ya yi sanadiyar rayuka 8.

Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Afghanistan ce ta bakin mai magana da yawunta Tarik Aryen ta sanar da cewa a yankin Sipinkeley an kaiwa tawagar dan majalisar Kabul Han Muhammed Vardak harin bam.

A harin masu tsaron lafiyar Vardak 8 sun rasa rayukansu kuma hadi da wasu 15 dan majalisar ya samu raunuka.

 


News Source:   ()