An sanar da cewa an harba rokoki hudu a sansanın sojojın A murka na Beled dake garın Selahadin a kasar Iraki.
A harin wani mutum ya dan samu rauni. Kawp yanzu dai ba a dora alhakin harin akan kowa ba.
A sansanin sojan mai nisan kilomita 64 daga Baghdad baya ga dakarun Iraki sojojin kasa da kasa da Amurka ke jagpranta nan suke yada zango.