Mutane 4 ne suka mutu sakamakon harin bam da aka kai kan wata motar bas da ke dauke da 'yan wasan kwallon kafa a Kismayo dake kasar Somaliya.
A cewar labarin tashar Talabijin ta kasar (SNTV), mutane 10 sun ji rauni a harin.
An yi ikirarin cewa fashewar da ke cikin motar ta faru ne sakamakon fashewar wani abu da aka sanya a kan hanya.