Harin bam da aka kai Kabul babban birnin kasar Afghanistan da kuma a jihar Pervan ya yi sanadiyar rayuwar mutun daya da raunana wasu uku.
Mai magana da yawun rundunar yan sandan Kapisa, Abdul Sayik Suris ya sanar da cewa bam ya tashi a wata mota a yankin da ake kokarin samar da zaman lafiya.
Suris ya kara da cewa harin ya yi sanadiyar rayuwar mutun daya da raunana wasu uku.
Mai magana da yawun rundunar yan sandan kasar Ferdevs Faramarz ya bayyana cewa a harin bam da aka kai Kabul babban birnin kasar Afghanistan a yankin Pencsed Famili mutun daya ya raunana.