An kaddamar da sabon farmakin kalubalantar DEASH a Iraki

An kaddamar da sabon farmakin kalubalantar DEASH a Iraki

Da umarnin firaiministan Iraki Mustafa el-Kazımi an kaddamar da farmakin kalubalantar kungiyar ta'addar DEASH a kudu masu yammacin Kerkurk dake kasar.

Mai magana da yawun Kazımi a harkokin soja Yahya Resul ya bayyana cewa, 

"Da umarnin firaiministan Iraki Mustafa el-Kazımi dakarun kasar masu kwazo sun kaddamar da farmakin kalubalantar kungiyar ta'addar DEASH a kudu masu yammacin Kerkurk dake kasar.

Ya kara da cewa farmakan dake da hannu biyar an kaddamar da shi ne domin samar da zaman lafiya a yankin da kuma kauda 'yan ta'addar DEASh.

Kungiyar ta'addar DEASH ta kasance tana kaiwa sanasanoni sojan kasar hare-hare akai kaai.

 


News Source:   www.trt.net.tr