An sanar da cewa harın da aka kaı a jıhar Logar na bam a kasar Afghanistan farar hula 8 sun rasa rayukansu.
Mai magana da yawun ma'aikatar cikin gidan kasar Tarık Aryen, ya shaidawa manema labarai da cewa wata mota dankare da bama-bamai ta kalubanci mutanen da suka fita don saye sayen salla a kasuwar dake garin Pul-i Alem a jihar Logar.
A harin mutum 8 sun rasa rayukansu inda wasu 30 kuma suka raunana.
An dora alhakin harin akan kungiyar Taliban. Ita kuwa Taliban ta bayyana cewa bata da masaniyya game da harin.