A Brussels babban birnin Beljiyon an gudanar da zanga-zanagr kalubalantar sabuwar kafar sadarwa watau 5G.
Masu zanga-zangar da suka taru a gaban wata tashar jirgin kasa sun bayyyana cewar fiye da kafafen sadarwa na da 5G zai kasance mai cutarwa sabili da yana dauke da electromagnetic.
Masu zanga-zangar suna dauke da allunan da aka rubuta "ku dakatar da 5G" ku "kauracewa 5G"