An gudanar da taro tsakanin sojojin Turkiyya da na Girka karo na 10

An gudanar da taro tsakanin sojojin Turkiyya da na Girka karo na 10

An sanar da gudanar da taron "matakan rabawa" tsakanin tawagar sojojin Girka da Turkiyya karo na 10 a helkwatan NATO.

Kamar yadda ma'aikatar harkokin tsaron kasar Turkiyya ta sanar,

"Taron da aka aminta a yi tsakanin dakarun Turkiyya da na Girka a helkwatan NATO bayan tattaunawar shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da Sakatare Janar na NATO Jens Stoltenberg an gudanar da karo na 10"

 

 


News Source:   ()