An sanar da nasarar magance 'yan ta'ddan PKK/YPG biyar a yankin da aka kaddamar da tafkin zaman lafiya a Siriya.
Kamar yadda ma'aikatar harkokin tsaron kasar Turkiyya ta sanar ta shafinta ta Twitter, a yayinda 'yan ta'adda suka yi yunkurin lalata sukuni da zaman lafiyan yankin farmakin tafkin zaman lafiya.
An yi nasarar kalubalantar 'yan ta'addan PKK/YPG inda aka magance 5 daga cikinsu.
Sanarwar ta kara da cewa a yankin za a ci gaba da daukar matakan da suka dace domin tabbatar da zaman lafiya a yankin.