A wannan yarjejeniya daga cikin mutanen da ake kyautata zaton sako su sun hada da ma’aikacin jaridar Wall Street Evan Gershkovich da ake tsare da shi a Rasha tun 2023.
Evan Gershkovich wanda ke tsare a hannun Rasha © APTurkiya da ke shiga tsakani ta na mai ikirarin cewa ,ta taka muhimiyar rawa wajen ganin kasashen sun amincewa juna a fanin da ya shafi batun musayar fursunoni daga kowane bangare.
Jakadiyar Amurka a Rasha Lynne Tracy AP - Alexander ZemlianichenkoWannan yarjejeniya da ake ganin tana daya daga cikin mafi muhimmanci tun bayan yakin cacar-baka, ta kuma tanadi sakin tsohon sojan ruwa Paul Whelan, kamar yadda kafar yada labarai ta CNN ta rawaito, yayin da ABC ta ruwaito cewa, wasu kasashen yammacin duniya na da hannu a wannan musayar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI