Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta rage karfin gargadin 'yan kasar na "Kar ku ziyarci kasashen" duniya 90 da suka hada da Turkiyya inda yance ta ce, "Ku sake duba yiyuwar ziyartar kasashen".
A watan da ya gabata Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta gargadi 'yan kasar da kar su ziyarci kasashen duniya 90 da suka hada da Turkiyya. A yanzu an rage hatsarin da aksashen ke da su zuwa mataki na 3.
Yadda Amurka ta rage hatsarin Japan da za a gudanar da gasar Tokyo 2020 zuwa mataki na 3 ya ja hankali sosai. A ranar 23 ga Yuni za a fara gudanar da gasar.