
MK-84 bam ne mai nauyin gaske, wanda zai iya tsage siminti da karfe mai kauri, tare da haifar da fashewa mai ƙarfin gaske.
Gwamnatin Biden ta ki amince wa a fitar da su zuwa Isra'ila saboda damuwa game da tasirin da zai yi a yankunan da ke da yawan jama'a a zirin Gaza.
Kafin hana fitar da su, gwamnatin Biden da kanta ta tura dubban wadannan bama-bamai zuwa Isra’ila bayan harin ranar 7 ga watan Oktoban 2023 da hamas ta kai cikin Isra’ila.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI