Mutane 21 sun rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwan da a afku a jihar Hubei da ke China.
Kusan gidaje da kantina dubu 3 ne suka samu matsala a garin Suizhui sakamakon ambaliyar ruwan.
Mutane 4 sun bata a yankin, ana kuma ci gaba da gudanar da aiyukan ceto.
News Source: ()