Allurar Pfizer-BioNTech na yin riga-kafin sabon nau'in Corona na Delta da kaso 70

Allurar Pfizer-BioNTech na yin riga-kafin sabon nau'in Corona na Delta da kaso 70

A wani bincike da aka gudanar a Isra'ila an gano cewa, allurar riga-kafin Corona (Covid-19) ta kamfanin Pfizer-BioNTech na bayar da kariya daga kamuwa da nau'in cutar na Delta da kaso 70 cikin dari.

Sakamakon binciken baya bayyana cewa, allurar da kamfanonin Pfizer-BioNTech suka samar na na bayar da kariya daga kamuwa da nau'in cutar na Delta da kaso 70 cikin dari.

A binciken da aka gudanar a baya a Isra'ila an gano allurar ta Pfizer-BioNTech na bayar da kariya da kaso 95 cikim dari ga sauran nau'ukan cutar Corona.

An bayyana cewa, wadanda aka yiwa allurar ba sa nuna alamun ciwo ko da sun kamu da sabon nau'in cutar ta Corona.

 


News Source:   ()