Alumman kasar Jojiya sun yi zanga-zangar nuna goyon baya ga kasar Azerbaijan akan 'na mijin kokarin da take yi domin kubutar da yankunanta dake karkashin mamayar Armeniya.
A zanga-zangar da aka gudanar a garin Marneuli alumman yankin sun nuna goyon baya ga kasar Azerbaijan ında suka kalubalanci mamayar da Armenia ke yiwa yankin.
Zanga zangar ya samu halartar yan ainihin kasar Azerbaijan, yan siyasa da malaman jami'o'i.
Masu zanga- zangar domin nuna goyon baya ga Azerbaijan dauki da tutocin Turkiyya, Jojiya da Azerbaijan sun rera taken goyon bayan yankin Nagorno Karabakh.