
Masanan na ganin babu shakka, kafofin sun kawo wa jama’a fa'idodi masu yawa a zamantakewarsu, yayin da a gefe guda wasu ke ganin cewa waɗannan kafafe sun haifar da naƙasu a fuskoki da dama.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton, Abdulƙadir Haladu Kiyawa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI