Yadda tasirin kafafen sada zumunta ya sauya ɗabi'un jama'a

Yadda tasirin kafafen sada zumunta ya sauya ɗabi'un jama'a

Masanan na ganin babu shakka, kafofin sun kawo wa jama’a fa'idodi masu yawa a zamantakewarsu, yayin da a gefe guda wasu ke ganin cewa waɗannan kafafe sun haifar da naƙasu a fuskoki da dama.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton, Abdulƙadir Haladu Kiyawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)