Yadda aka gudanar da bikin rantsar da sabon shugaban Ghana John Mahama

Yadda aka gudanar da bikin rantsar da sabon shugaban Ghana John Mahama

Mahama ya lashe zaben shugabancin kasar da kaso 56, inda ya kayar da abokin karawarsa, kuma mataimakin shugaban kasar da ya sauka, Mahamudu Bawumia, wanda ya samu kaso 41.

Mahama ya karbi ragamar kasar daga hannun Nana Akufo-Addo wanda ya kammala wa’adin mulkin kasar karo na biyu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Abdallah Sham-un Bako, wanda ya halarci taron rantsar da sabon shugaban.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)