Wata rikitacciyar cuta da ba a gano wacce iri ba ce ta yi ajalin mutane 62 a tsakanin 1 da 9 ga Janairu a Jamhuriyar Demkoradiyyar Kongo.
Labaran da jaridun kasar suka fitar na cewa, a yankin Bikenge na tsakiyar kasar wasu mutane 62 sun ras arayukansu sakamakon zazzabi na kwanak 10, karewar ruwa da jinin jikinsu.
Mahukuntan lafiya na kasar sun bayyana cewa, rikitacciyar cutar ta fi kama yara kanana 'yan kasa da shekaru 5, kuma har ynzu ba a gama tantance wacce irin cuta ba ce.