Wasu mahara sun kone kauyen Fulani tare da kashen mutum 26 a Mali

An sanar da cewa harin da aka kai a wani kauyen Fulani a yanlkin Mopti dake tsakiyar kasar Mali ya yi sanadiyar rayaku 26.

Dangane ga labaran da kafafen yada labaran nahiyar Afirka suka rawaito wasu mahara sanye da kayan sojoji sun kai hari a kauyen Binedema.

A harin an hallaka mutum26 da suka da mata da yara.

Maharan sun kone kauyen baki dayansa.


News Source:   www.trt.net.tr