A watan Janairun wannan shekarar ce kasashen uku suka sanar da ficewarsu daga kungiyar ECOWAS wacce suka zarga da zama ‘yar amshin shatan Faransa, don haka suka samar da ta su kungiyar.
Yankin Sahel dai na fama da matsalolin tsaro na kungiyoyin masu ikirarin jihadi, dalilin da ake ganin ya haifar da juyin Mulki a kasashen.
Latsa alamar sauti don sauraron rahoton Mohammed Sani Abubakar daga Abuja:
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI