Tsadar rayuwa ta tilastawa manoma kaffa-kaffa da amfanin gonarsu a Nijar

Tsadar rayuwa ta tilastawa manoma kaffa-kaffa da amfanin gonarsu a Nijar

A shekarun baya dai ana ganin ana sayar da amfanin gonar da aka kai gida da rahusa, amma a yanzu abin ya sauya.

Bayanai daga kasar dai sun tabbatar da cewa, a bana manoma sun boye abun da suka noma, lamarin da ya kawo karamcin kayan abinci a kasuwanni.

Wannan al'amari dai ya haddasa bukata da yawa, musamman daga wadanda suka saba sayen kayayyakin abinci a lokacin kaka.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)